Hausa News
http://www.dw.com/hausa/?maca=hau-rss-hau-nr-5301-rdf
DW-WORLD´s Hausa Newshourly42002-05-01T00:00:00Z2024-03-29T12:35:25Zhttps://rss.dw.com/images/DW-L-RGB_whitebg.png
http://www.dw.com/hausa/?maca=hau-rss-hau-nr-5301-rdf
DW.COMNews, Analysis and Service from Germany and Europe - in 30 LanguagesManiyyata bikin Easter sun yi hadari a Afrika ta Kudu
https://www.dw.com/ha/maniyyata-bikin-easter-sun-yi-hadari-a-afrika-ta-kudu/a-68697145?maca=hau-rss-hau-nr-5301-rdf
Rahotanni daga birnin Cape Towm a kasar Afrika ta Kudu sun sanar da mummunar hadarin mota da ya ta yi ajalin wasu mabiya addinin Kirista kimanin 45 da ke kan hanyarsu ta zuwa bikin Easter.2024-03-29T08:09:00ZLabaraiha68697145AU ta yi fatan nasara ga gwamnatin Diomaye na Senegal
https://www.dw.com/ha/au-ta-yi-fatan-nasara-ga-gwamnatin-diomaye-na-senegal/a-68697162?maca=hau-rss-hau-nr-5301-rdf
Kungiyar tarayyar Afrika ta taya murna ga zababben shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye kan nasarar da ya samu a zaben shugaban kasa, inda ta yi masa fatan samun ci gaba mai ma'ana a kasar ta yammacin Afirka.2024-03-29T07:48:00ZLabaraiha68697162Putin ya sha alwashi kakkabo jiragen yakin Ukraine
https://www.dw.com/ha/putin-ya-sha-alwashi-kakkabo-jiragen-yakin-ukraine/a-68695246?maca=hau-rss-hau-nr-5301-rdf
Shugaban Vladmir Putin na Rasha ya ce dakarun Moscow ba za su yi kasa a gwiwa ba wajen kakkabo duk wani jirgin saman yaki kirar F-16 da aka bai wa Ukraine.2024-03-28T18:41:00ZLabaraiha68695246ICJ ta umurci Isra'ila ta bude karin hanyoyin shiga Gaza
https://www.dw.com/ha/icj-ta-umurci-isra-ila-ta-bude-karin-hanyoyin-shiga-gaza/a-68695088?maca=hau-rss-hau-nr-5301-rdf
Kotun duniya ta umurci Isra'ila ta kara bude wasu hanyoyin da za a shigar da agaji zuwa Zirin Gaza da yaki ya daidaita.2024-03-28T18:24:00ZLabaraiha68695088Guguwar Gamane ta kashe mutum 11 a Madagascar
https://www.dw.com/ha/guguwar-gamane-ta-kashe-mutum-11-a-madagascar/a-68692158?maca=hau-rss-hau-nr-5301-rdf
A kalla mutane 11 ne aka tabbatar da mutuwarsu a tsibirin Madagascar sakamakon guguwar Gamane da ta tunkari kasar.2024-03-28T13:30:00ZLabaraiha68692158Kyiv za ta tsaurara tsaro saboda barazanar Rasha
https://www.dw.com/ha/kyiv-za-ta-tsaurara-tsaro-saboda-barazanar-rasha/a-68692048?maca=hau-rss-hau-nr-5301-rdf
Ukraine za ta kara tsaurara matakan tsaro a Kyiv sakamakon hare-haren Rasha mussaman a kan cibiyoyin makamashinta.2024-03-28T13:19:00ZLabaraiha68692048